Windley River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Infobox river Kogin Windley Shidin kogi ne dake cikin Eyre duwatsun,Wanda yake yankin New Zealand.YanaYankin Kogin Ọreti ne, yana hade da wannan kogin 6 kilometres (4 mi) arewa maso gabas na Center Hill.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]