Yukren na ci da wuta (littafin 1966)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Page Template:Multiple issues/styles.css has no content.Anda

Yukren na ci da wuta (Template:Lang-uk) littafin nobel ne na sinima, wanda Oleksandr Dovzhenko ya rubuta akan abubuwan da suka faru a yakin duniya na biyu a Yukren, rayuwar iyalin kauye da kuma manoma talakawa.

Tarihin Rubutu da Wallafawa[gyara sashe | gyara masomin]