Bambanci tsakanin canje-canjen "David Mark"
Appearance
Content deleted Content added
Em-mustapha (hira | gudummuwa) Sabon shafi Tag: Gyaran wayar hannu |
(Babu bambanci)
|
Canji na 03:50, 25 Disamba 2018
David Alechenu Bonaventure Mark, GCON (An haife shi a watan Afrilu shekarar 1948) tsohon sojan Nigeriaya ne mairitaya, kuma Dan siyasa. Yazama Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya daga shekarar 2007 zuwa 2015[1] kuma sanata ne daga Jihar Benue.[2] Yakasance Dan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) ne.[3] kafin zamansa sanata, Mark yayi Gwamnan soji a Jihar Niger daga shekarar 1984 zuwa 1986[2][4] kuma yarike mukamin ministan sadarwan Nijeriya.[4]
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedtd
- ↑ 2.0 2.1 "Senator David Mark". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 2007-06-19. Retrieved 2007-11-03. Unknown parameter
|dead-url=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ Omipidan, Ismail (2007-09-02). "Mark's landmark days in office". The Sun News On-line. The Sun Publishing. Archived from the original on 2007-10-16. Retrieved 2007-11-03. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ 4.0 4.1 "Biography of David Mark". Nigerian Biography. Retrieved 21 September 2017.