Jump to content

Étoile Carouge

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Étoile Carouge
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa da sports club (en) Fassara
Ƙasa Switzerland
Mulki
Hedkwata Carouge (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1904
etoile-carouge.ch

Étoile Carouge, kungiyar kwallon kafa ne na Swiss football team wanda ta ke Carouge aka samar da ita a 1904.Suna buga wasa a filinsu na gida mai suna Stade de la Fontenette, wanda ya ke iya daukan mutane 3,690.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.