Ƙaddara
![]() | |
---|---|
ƙunshiya | |
|
Ƙaddara wannan kalmar na nufin faruwan wani abu wanda tuntuni Allah yayi hakan zai faru. A turance ana ana kiran shi da Destiny.[1]
- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.