Ƙaranbau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙaranbau
Description (en) Fassara
Iri viral infectious disease (en) Fassara, skin infection (en) Fassara, varicella zoster infection (en) Fassara, Herpesviridae infectious disease (en) Fassara
cuta
Specialty (en) Fassara infectious diseases (en) Fassara
pediatrics (en) Fassara
Sanadi Human herpesvirus 3 (en) Fassara
Symptoms and signs (en) Fassara vesicle (en) Fassara, zazzaɓi, Rashin karfi, ciwon kai, low-grade fever (en) Fassara, lymphadenopathy (en) Fassara, papule (en) Fassara, macula (en) Fassara, erosion (en) Fassara
itch (en) Fassara
Disease transmission process (en) Fassara droplet infection (en) Fassara
contact transmission (en) Fassara
Physical examination (en) Fassara physical examination (en) Fassara, Direct fluorescent antibody (en) Fassara, ELISEA (en) Fassara
real-time polymerase chain reaction (en) Fassara
Medical treatment (en) Fassara
Magani aciclovir (en) Fassara, ganciclovir (en) Fassara da zinc oxide (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10-CM B01 da B01.9
ICD-9-CM 052 da 052.9
ICD-10 B01
DiseasesDB 29118
MedlinePlus 001592
eMedicine 001592
MeSH D002644
Disease Ontology ID DOID:8659

Ƙaranbau cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella-zoster (VZV). Yana iya haifar da ƙaiƙayi, kurji-kamar bororo. Kurjin yakan fara bayyana akan ƙirji, baya, da fuska, sa'annan kuma ya bazu a kan dukkan jiki, yana haifar da bororo tsakanin 250 zuwa 500.[1][2] Karanbau na iya zama mai tsanani, musamman a jarirai, matasa, manya, mata masu juna biyu, da kuma mutanen da ke da jikin da ke da ƙananan ikon yaƙar ƙwayoyin cuta da cututtuka

Alamun kamuwa da cutar karanbau[gyara sashe | gyara masomin]

Kurji mai ƙaiƙayi da kamuwa da cutar karanbau ke haifarwa yana bayyana kwanaki 10 zuwa 21 bayan kamuwa da cutar kuma yawanci yana ɗaukar kwanaki 5 zuwa 10. Sauran alamomi, waɗanda za su iya bayyana kwana ɗaya zuwa biyu kafin kurji, sun haɗa da:[3]

  • Zazzaɓi
  • Rashin ci
  • Ciwon kai
  • Gajiya ,da jin rashin lafiya, gaba ɗaya (rashin lafiya)

Da zarar kurjin ƙaranbau ya bayyana, yana tafiya da matakai uku: Ƙunƙarar ruwan hoda ko ja (papules), wanda ke fitowa cikin kwanaki da yawa sananan bororo masu cike da ruwa (vesicles), waɗanda ke fitowa nan da kwana ɗaya sannan su karye su zubo bawo da bambaroki, waɗanda ke rufe bororo da suka karye kuma suna ɗaukar ƙarin kwanaki don warkewa[4][5]

Wuraren da ƙaranbau ke fara bayyana[gyara sashe | gyara masomin]

kurjin na iya fara bayyana akan ƙirji,baya, da fuska, sa'an nan kuma ya bazu a dukkanin jiki, gami da cikin baki, fatar ido, ko yankin al'aura. Yawancin lokaci yana ɗaukar kusan mako guda don duk bororo su zama bambaroki. Sauran alamun da za su iya fara bayyana kwana ɗaya zuwa biyu kafin kurjin sun haɗa da: zazzabi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Chickenpox (Varicella) Overview". Centers for Disease Control and Prevention (cdc.gov). 16 November 2011. Archived from the original on 4 February 2015. Retrieved 4 February 2015.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named CDC2011T
  3. "Chickenpox". Mayo Clinic. Retrieved 10 September 2020.
  4. https://www.google.com/search?q=what+is+chickenpox&oq=what+is+chickenpox&aqs=chrome..69i57j0l3.24020j0j4&client=ms-android-transsiomn-infinix-rev1&sourceid=chrome-mobile&ie=UTF-8
  5. https://www.google.com/search?q=chicken+pox+rash+start&oq=chicken+pox+rash+start&aqs=chrome..69i57.2363j0j9&client=ms-android-transsion-infinix-rev1&sourceid=chrome-mobile&ie=UTF-8

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]