Ƙauyanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ƙauyanci wannan kalmar na nufin mutum ya yi abunda bai dace ba ko kuma yayi abunda ba daidaiba. A turance kuma ana kiranshi da Villager.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.