Ƙazunzumi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Datbox thumb|Ƙazunzumi ko kuɗin cizo Ƙazunzumi wannan kalmar na nufin wani ƙwaro wanda yake cizon mutum yasha jinin jikin mutum. Wasu na ganin wannan ƙwaron galibi akan sameshi ne saboda ƙazanta ko ɗauɗa. A wasu sashe hausawa suna kiranshi da Kuɗin Cizo aturance ana kiranshi da suna Bed-bug.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.