Ƙungiyar 'Yan cin dan Adam ta Larabawa.
Appearance
Ƙungiyar 'Yan cin dan Adam ta Larabawa. | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ma'aikata |
Mulki | |
Hedkwata | Kairo |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1983 |
aohr.net |
An kafa kungiyar ta tare da ƙuduri da aka amince da shi a Hammamet na kasar Tunisiya, a cikin shekarar 1983.
An zabi mutum 20 daga cikin mambobi, yayin da sauran mutum 5 wanda AOHR ta nada su.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.