Ƙwalla
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
akwati da artificial physical object (en) |
| Kayan haɗi |
lumber (en) |
| Shape (en) |
rectangular cuboid (en) |

Ƙwalla dai abu ce ta al'ada da akan zuba kaya a cikin ta ko kuma amfanin gida da ita.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Tarihi ya nuna Ƙwalla ana amfani da ita wajen zuba kan lefe a lokacin bikin aure inda daga bisani akan maida Ƙwallar cikin kayan aikace-aikacen gida.
Abubuwan da ake da ƙwalla
[gyara sashe | gyara masomin]- Zuba ruwa
- Dafa shayi. Da dai sauran su[1]
-
Na ajiye kayan agajin gaggawa
-
Kwalla