Ƙyaƙƙyawan mantella
Appearance
| Ƙyaƙƙyawan mantella | |
|---|---|
| Conservation status | |
NT (mul) | |
| Scientific classification | |
| Kingdom | Animalia |
| Phylum | Chordata (mul) |
| Class | Amphibia (mul) |
| Order | Anura |
| Dangi | Mantellidae (mul) |
| Genus | Mantella (mul) |
| jinsi | Mantella pulchra ID ɗin "{{{1}}}" ba sananne bane ga tsarin. Da fatan za a yi amfani da ID mai inganci.,
|
Ƙyawawan mantella, Parker's mantella, ko mantella mai kyan gani ( Mantella pulchra ) nau'in kwaɗi ne acikin dangin Mantellidae .
Yana endemic zuwa Madagascar. Mazaunanta na yanayi su ne dazuzzukan qasar wurare masu zafi, da swamps. Ana barazanar asarar wurin zama. Yana iya zama barazana ta cinikin dabbobi, amma kaɗan ne aka sani game da tarin kasuwanci.