2017 Golden Movie Awards
Appearance
Ba da Kyautar fina-finai na Golden 2017 bikin karramawa ne na shekara-shekara na Afirka wanda ke nufin karrama ɗaiɗaikun mutane saboda kwazon da suka nuna a fina-finan da suka fito a matsayin jarumai a shekarar da ake bitarsu. An gudanar da bikin ne a otal ɗin Movenpick Ambassador da ke birnin Accra.
Kashi na uku na shekara-shekara ya samu bakunci ne daga bakin ɗan wasan barkwanci na Najeriya AY kuma mai shirya fina-finai Osas Ajibade, Red Carpet ya karɓi bakuncin Vica Michaels da Uti waɗanda dukkansu 'yan Najeriya ne.[1]
Jerin sunayen waɗanda suka yi nasara
[gyara sashe | gyara masomin]- Golden Honorary Award – Madam Grace Omaboe (Maame Dokono)
- Golden Actor (Comedy) – Lirotha McDonald (Samba)
- Golden Actress (Comedy) – Ade Kelly (Samba)
- Golden Supporting Actor (Comedy) – Dan Davies (A Trip To Jamaica)
- Golden Supporting Actress (Comedy) – Roselyn Ngissah (Amakye & Dede)
- Golden Actor (Drama) – O.C. Ukeje (Catch. ER)
- Golden Actress (Drama) – Kalsoume Sinare (Sala)
- Golden Supporting Actor (Drama) – Wale Ojo (Ayama)
- Golden Supporting Actress (Drama) – Emman Sinare (Sala)
- Golden Actor (Series) – Lirotha McDonald (Samba)
- Golden Actress (Series) – Ade Kelly (Samba)-
- Golden Most Promising Actor/Actress – Hauwa Alhahbura (3 Is A Crowd)
- Golden Discovery Actor/Actress – Emman Sinare (Sala)
- Golden Movie (Comedy) – A Trip to Jamaica
- Golden Movie – Lotanna
- Golden TV Series – Samba
- Golden Short Film – Bitter Sweet Wine
- Golden Indigenous – Daggers of Life
- Golden Story (Drama) – Sala
- Golden Sound – Lotanna
- Golden Writer (Comedy) – Ayo Makun (A Trip To Jamaica)
- Golden Writer (Drama) – Kobi Rana (Sala)
- Golden Art Director – Toka McBaror (Lotanna)
- Golden Director – Toka McBaror (Lotanna)
- Golden Editor – Laurenne Abdullah & Peter Sedufia (Keteke)
- Golden Cinematography – Toka McBaror (Lotanna)
- Golden Costumier – Lotanna
- Golden Make-up Artist – Sandra & Hakim (Slow Country)[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Arthur, Portia. "Golden Movie Awards Africa 2017: See the full list of winners" (in Turanci). Archived from the original on 2018-11-16. Retrieved 2018-11-16.
- ↑ Online, Peace FM. "2017 Golden Movie Awards Africa: Full List of Winners". www.peacefmonline.com. Retrieved 2019-02-01.
- ↑ Abdullai, Isshak. "Golden Movie Awards 2017: Full list of winners". YFM Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-02-01.[permanent dead link]