2021 Italian by-elections

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svg2021 Italian by-elections

2021 za a gudanar da zaben cike gurbin Italia don maye gurbin membobin majalisar dokokin Italia .

Jerin[gyara sashe | Gyara masomin]

Mazabar a Tuscany .

Za a gudanar da zabe a yanki na 12 na Tuscany a ranar 31 ga Maris 2021 don maye gurbin Pier Carlo Padoan, wanda ya yi murabus a watan Oktoba na 2020. .[1]


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Duba kuma[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Zaben cike gurbi a Italiya
  1. "Unicredit sceglie Padoan: sarà lui il prossimo presidente". lastampa.it (in Italiyanci). 2020-10-13. Retrieved 2021-02-18.