Aisha Ahmad Sulaiman
Appearance
(an turo daga A'isha Ahmad Sulaiman)
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jihar Kaduna, 17 Disamba 2001 (24 shekaru) |
| Sana'a | |
Aisha Ahmad Suleiman An haife ta ne a ranar 17 ga watan Disamban shekarar 2001, yar Arewacin Najeriya ce mai buga wasan polo, kuma mai ɗaukar hoto kuma yar kasuwa ce.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fito daga jihar Kogi, amma an haife ta kuma ta girma a jihar Kaduna, Najeriya.
Wasan polo
[gyara sashe | gyara masomin]Aisha tana ɗaya daga cikin tsirarun 'yan wasan polo mata a duniya kuma ita kadai ce' yar wasan Polo daga Arewacin Najeriya a wannan lokacin. Tana taka leda a Klub ɗin Polo na jihar Kaduna.[1][2]