Abakaliki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Abakaliki
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNijeriya Gyara
babban birninEbonyi Gyara
located in the administrative territorial entityEbonyi Gyara
coordinate location6°20′0″N 8°6′0″E Gyara

Abakaliki (lafazi: /abakaliki/) birni ne, da ke a jihar Ebonyi, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Ebonyi. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 151,723 ne.