Abba D Malam
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Ƙabila | Hausawa |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
Abba D Malam ya kasance matashin mawaƙi ne yana cikin sababbin mawaka masu tasowa, shine yayi Waka akan manyan mawaka Wanda basa tallafawa Kananun su. Wanda wakar ta shiga sosai a fadin duniya. Mawaki ne shi Mai zakin murya Mai tasowa[1] yaro ne matashi Mai hazaka da basira.