Jump to content

Abd al-Hafiz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abd al-Hafiz
male given name (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida عبد الحفيظ
Harshen aiki ko suna Larabci
Tsarin rubutu Arabic script (en) Fassara
  • Abdul Hafeez, wanda aka fi sani da Babban Brigadier Janar ne a kasar Pakistan a shekara ta (1954) Mai fafutukar zamantakewar Pakistan
  • Abdul Hafiz Mohamed Barakatullah, wanda aka fi sani da Maulavi Barkatullah (A shekara ta 1854 zuwa shekara ta 1927), mai fafutukar neman 'yancin kai ne a kasar Indiya
  • Abu Ahmad Abdul Hafiz A shekara ta (1900-1985), babban dan siyasan ne a kasar Bengali kuma ya kasan ce babban lauya
  • Abdelhafid na Maroko A shekara ta (1873-1937) ya kasan Sarkin Musliman(Sultan) ne a Kasar Maroko
  • Abdul Hafeez (masanin kimiyyar) A shekara ta (1882-1964), masanin kimiyya da fasaha ne a kasar Pakistan
  • Abdul Hafiz (VC) (1915-1944), ya kasan ce Babban sojan ne a kasar Indiya
  • Osman Abdel Hafeez A shekara ta (1917-1958), ɗan wasan kasar Masar ne
  • Abdul Hafeez Kardar, ko kuma a kira Shi da kawai Abdul Kardar a shekara ta (192 zuwa ta 1996), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kasar Pakistan
  • Abdelhafid Boussouf A ( Shekara ta 192 zuwa ta 1980)Babban ɗan siyasar kasar Aljeriya
  • Abdul Hafiz (Lieutenant Janar) (an haife shi a shekara ta 1957), Lieutenant Janar ne na Sojojin kasar Bangladesh
  • Abdul Hafiz Mansoor (an haife shi a shekara ta 1963), ɗan siyasan Afghanistan
  • Abdelhafid Tasfaout (an haife shi a shekara ta 1969), Babban ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kasar Aljeriya
  • Yasser Abdel Hafez (an haife shi a shekara ta 1969), marubucin littafin ne a kasar Masar kuma babban ɗan jarida ne shi.
  • Sayed Abdel Hafeez (an haife shi a shekara ta 1977),Babban ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a kasar Masar
  • Abdul Hafeez (mai wasan cricket ne a kasar Ingila) (an haife shi a shekara ta 1977)
  • Abdelhafid Benchabla (an haife shi a shekara ta 1986),Babban ɗan dambe ne a Kasar Aljeriya
  • Abd-al-Hafid Mahmud al-Zulaytini, babba ɗan siyasan ne a kasar Libya
  • Abdul Hafeez Shaikh, Babban ɗan siyasa ne a kasar Pakistan
  • Abdul Hafiz Pirzada, Babban lauya ne da kuma ya kasan ce masha hurin dan siyasa a kasar Pakistan
  • Abdul Hafeez (shugaban al Qaeda) , duba Muhanad Mahmoud Al Farekh