Abdelbaki Hermassi
Abdelbaki Hermassi ( Larabci: عبد الباقي الهرماسي ; haihuwa, ranar 26 ga Disamban shekarar 1937, a birnin Fériana, Tunisia zuwa mutuwarsa a 23 ga Oktoban shekarata 2021) ɗan siyasan Tunisiya ne. Ya kasance minitan harkokin kasashen waje ne na Tunisia tun lokacin da ake nada shi a ranar 10 Nuwamban 2004 lokacin da aka sake tsarin majalisa, har zuwa 17 ga watan Augustan 2005 lokacin da aka sake wani sabon tsarin kuma ya rasa kujerarsa.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga 10 ga Nuwamban shekarar 2004 lokacin da aka nada shi a lokacin sauya fasalin majalisar ministocinsa, har sai da aka sake yin wani garambawul a ranar 17 ga Agusta, 2005 lokacin da ya rasa wannan mukamin. Ya taba zama ministan al'adu na Tunisia. A ranar 13 ga Mayun shekarar 2008 aka nada shi Shugaban Majalisar Hadin Sadarwa