Jump to content

Abdelhak Bennani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelhak Bennani
Rayuwa
Haihuwa Faransa, 10 ga Yuni, 1995 (30 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
US Créteil-Lusitanos (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Abdelhak Bennani (an haifeshi a shekara 1945, a kasar Morocco, yakasance ma aikacin banki.[1]

Yana da mata daya 1, da kuma yaya biyu 2.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Ecole Supérieure de Commerce, Pan (Diplóme d'Expertise Comptable), manaja na Société CNTA, bayan nan aka bashi mukamin vice-chairman, CMCB, Casablana.

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)