Abdelkarim Benmahmoud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdelkarim Benmahmoud an haife shi a 29 ga watan Aprelu a shekarar 1929, a Sétif, Algeria, shahararran mai siyasa a kasar Algeria.

karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zurfafa ilimi a fannin Literature (Licence en Littérature); ambassador a Syria, 1964-65, minister na Youth and Sports,1965-70, minister na Education, 1970-77, ambassador na USSR,1977-79, ambassador na extraordinary and plenipotentiary na UK,1979-82, aka kara bashi mukamin ambassador na Turkey a 1982.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)