Abderraouf El Basti
Appearance
Abderraouf El Basti | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 ga Augusta, 2008 - 14 ga Janairu, 2011
1979 - 1981 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Tunis, 19 ga Augusta, 1947 (77 shekaru) | ||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Yara |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Sadiki College (en) Tunis University (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya |
Abderraouf El Basti ɗan siyasan Tunusiya ne. Shi ne tsohon Ministan Al'adu da Kariya na Kayan Tarihi a kasar Tunusiya.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Abderraouf El Basti a ranar 19 ga watan Agustan shekarar 1947. [1] Ya sami digiri na biyu a adabin larabci daga Jami’ar Tunis .
Daga shekarar 1981 zuwa 1988, ya yi aiki da Union des Radios Arabes, kuma shi ne Shugabanta daga shekarar 1989 zuwa 1998. [1] Daga 1999 zuwa 2000, ya kasance Jakadan Tunusiya a Lebanon . Daga 2000 zuwa 2002, ya kasance Shugaban Établissement de la Radiodiffusion-Télévision Tunisienne . Ya kasance Ambasada a Jordan . A 2007, an nada shi a matsayin Sakataren Harkokin Waje na Ma’aikatar Harkokin Waje . A shekarar 2008, ya zama Ministan Al'adu da Kariya na Al'adun Gargajiya.