Abdrezyakovo
Appearance
| Әбдрәзәк (ba) | ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | |||
| Republic of Russia (en) | Bashkortostan (en) | |||
| Municipal district (en) | Kiginsky District (en) | |||
| Rural settlement in Russia (en) | Arslanovsky selsoviet (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 40 (2002) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 452507 | |||
| OKTMO ID (en) | 80636410106 | |||
| OKATO ID (en) | 80236810002 | |||
Abdrezyakovowani ƙauye ne a cikin Arslanovsky Selsoviet na Gundumar Kiginsky, Bashkortostan,kasar Rasha . Yawan jama'ar kunyen ya kai Kimanin 23 a shekarar alif dubu biyu da goma 2010. [1] Akwai titin 1.
Yanayin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Abdrezyakovo tana tsawan nisan kilomita 42 a gabashin Verkhniye Kigi (cibiyar gudanarwa ta gundumar) ta hanya. Syurbayevo ita ce karkara mafi kusa.[2]
Ƙabilar
[gyara sashe | gyara masomin]Bashkirs ne ke zaune a ciki ƙauyen.
- ↑ "Всероссийская перепись населения 2010 года. Численность населения по населённым пунктам Республики Башкортостан" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2019-05-17. Retrieved 2018-08-20.
- ↑ Расстояние от Абдрезякова до Верхних Кигов
