Jump to content

Abdul Bangalzai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Bangalzai
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Maris, 2003 (21 shekaru)
Sana'a
Sana'a cricketer (en) Fassara

Abdul Bangalzai (an haife shi a ranar 4 ga watan Maris na shekara ta alif dubu da ukku 2003) Babban ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Pakistan . [1]

Farkon aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Bangalzai a yankin Quetta a cikin zure’ar masa hali sun ka san matalauta mahaifinsa ma'aikacin mota ne dole ne ya samu a ran kuɗi ya sayen kayan wasa na farko, Bangulzai sau da yawa yana barci ba tare da ya samu abincin da zanci idan dare yayi amma saboda shirin PCB's Pathways, yana ba da taimakon kuɗi da kuma karatun ilimi da kuma horar da ƙwararrun, Bangulza zai iya ci gaba da aikinsa na ƙwararru a matakin 'yan kasa da shekara 19.[2]

A watan Disamba na shekara ta alif dubu biyu da tare 2019, saboda wasan kwaikwayon da ya yi, an sanya masa suna a cikin tawagar kasar Pakistan don gasar cin kofin duniya ta Cricket ta kasa da shekaru 19 ta 2020. [3]

Ayyukan cikin gida

[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Oktoba 2020 shekara ta alif dubu da a sherin Bangalzai ya fara buga wasan farko na Twenty20 a Balochistan a gasar cin kofin T20 ta kasar shekara alif dubu biyu da a Shirin zuwa shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2020-21.[4]

  1. "Abdul Bangalzai". ESPNcricinfo. Retrieved 10 October 2020.
  2. "Abdul Wahid Bangalzai's rise from humble background to PCB Pathways Programme". Geo Super. 9 June 2022. Retrieved 20 February 2023.
  3. "Pakistan squad for ICC U19 Cricket World Cup 2020 named". Pakistan Cricket Board. Retrieved 6 December 2019.
  4. "17th Match, Rawalpindi, Oct 10 2020, National T20 Cup". ESPNcricinfo. Retrieved 10 October 2020.