Abdul Hai Neamati
Appearance
2002 - ga Faburairu, 2004 - Bashir Baghlani (en) | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Afghanistan | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Jamiat-e Islami (en) | ||
Abdul Hai Neamati ɗan siyasa ne a Afghanistan wanda ya yi aiki a matsayin Gwamna na farko na Lardin Farah bayan an kori Gwamnatin Taliban a ƙarshen shekara ta 2001. Ya kasance abokin Ismail Khan kuma memba na jam'iyyar Jamiat-e Islami .