Abdul Latif Mohamed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdul Latif Mohamed Ben Salim (an haife shi a shekara 1940), a Fez a kasar Morocco

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

University of Paris, France, Ecole Nationale d'Administration, Rabat, yakasance Mai wallafa da gyara  L'Opinion news-paper, Yana jagoraci a wajan wallafa  Le Matin newspaper, aka bashi mukamin director na Maroc-Soir newspaper, ya kasance ma abochi karance karance ne.Morocco[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)