Jump to content

Abdul Qahar Wadan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Qahar Wadan
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

30 ga Augusta, 2013 -
District: NA-263 Kila Abdullah (en) Fassara
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara

Rayuwa
ƙasa Pakistan
Harshen uwa Urdu
Karatu
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Pashtunkhwa Milli Awami Party (en) Fassara

Abdul Qahar Khan Wadan ( Pashto ) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga Agustan shekarar 2013 zuwa Mayu 2018.

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya tsaya takarar kujerar majalisar dokokin lardin Balochistan a matsayin ɗan takarar jam'iyyar Pakhtun-khwa Milli Awami Party (PKMAP) daga mazaɓar PB-12 (Qilla Abdullah-II) a babban zaɓen Pakistan na 2013 amma bai yi nasara ba. Ya samu ƙuri'u 5,822 kuma ya rasa kujerar a hannun Zmrak Khan . [1]

An zaɓe shi a matsayin dan majalisar dokokin Pakistan a matsayin dan takarar jam’iyyar PKMAP daga mazaɓar NA-262 (Killa Abdullah) a zaɓen cike gurbi da aka gudanar a watan Agustan 2013. Kujerar ta zama babu kowa bayan Mehmood Khan Achakzai wanda ya lashe zaɓen a watan Mayun shekarar 2013 ya bar kujerar domin ci gaba da rike kujerar da ya samu a Mazaɓarsa ta ƙasa.

  1. "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 7 April 2018.