Abdul Salami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Salami

Abdul salami (1860 – 1863) Abdul-Salami shi ne sarki na farko daga kabilan Fulani na Sullubawa, kafin zamansa Sarki ya rike mukamin ‘Makama’ a masauratar Zazzau.An kashe shine a yayin yaki. Ya kuma yi mulki daga shekarar Alif 1860 zuwa 1863.[1]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710
  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. professor lavers collection: zaria province.