Jump to content

Abdulkadir boye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOYE, Dr Abdelkader LLBL, an haife shi a 2 ga watan Afrilu, shekara ta 1943, a Saint-Louis, Senegal, yakasance lawyer ne na kasar Senegal[1].

Yana da mata da yaya Mata biyu da Namiji daya.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi Primary school din shi ne a Sor Saint Louis,1950-57, sannan Yayi Jamian Dakar 1965-68, Jamian Chen, Normandy, Na Kasar France,1968-69, mataimaki malami Jamian Dakar 1971-73.[1]

  1. 1.0 1.1 Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)