Abelkrim Benguendouz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dr Abelkrim Benguendouz (an haife shi a shekara 1942), a kasar Morocco, yakasance sanannan mai sanin tattalin arziki na kasar.

karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a fannin Tattalin arziki (Doctorat en Sciences Economiques), a ka bashi aiki a matsayi babban Malami a Mohamed V University.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)