Abidine Abidine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abidine Abidine
Rayuwa
Haihuwa 31 ga Maris, 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 5000 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Abidine Abidine (An haife shi a ranar 31 ga watan Maris 1993) ɗan wasan tseren nesa ne ɗan ƙasar Mauritaniya. Ya yi gasar tseren mita 5000 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Agustan 2019 a gasar Afrika ta shekarar 2019, Abidine ya wakilci Mauritania a tseren mita 5000 kuma ya kare a matsayi na 27 da lokacin 15:52.09. [2]

Abidine ya kasance mai rike da tuta ga Mauritania a lokacin gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.[3]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Abidine Abidine at World Athletics

Abidine Abidine at Olympedia

Template:S-sports
Magabata
{{{before}}}
Flag bearer for Template:MTN Magaji
{{{after}}}

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "ABIDINE Abidine" . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 10 October 2021. Retrieved 6 August 2021.
  2. "Abidine Abidine" . WorldAthletics.org . Retrieved 6 August 2021.
  3. "Athletics flag bearers help to light up Olympic Opening Ceremony in Tokyo" . WorldAthletics.org . 23 July 2021. Retrieved 6 August 2021.