Abiola Odumosu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 31 Oktoba 1973 (52 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
table tennis player (en) |
Abiola Odumosu (an haife ta 31 ga Oktoba 1973) ƴar wasan ƙwallon tebur ce a Najeriya. Ta shiga gasar ne a cikin mata a gasar Olympics ta bazara ta 1992.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abiola Odumosu". Olympedia. Retrieved 16 July 2020.