Jump to content

Abitor Makafui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abitor Makafui
Rayuwa
ƙasa Togo
Sana'a
Sana'a mawaƙi da pastor (en) Fassara
Kayan kida murya

Abitor Makafui wata mace ƴar ƙasar Togo mai naƙasa ce limamin coci, mai fafutuka kuma mawaƙin bishara. [1] A shekara ta 2009, an ba ta lambar yabo ta "Shugaba mace" saboda aikin da ta yi a gidauniyar Makafui, wata ƙungiya mai zaman kanta da ke taimaka wa yara marasa galihu a Togo . [2]

  1. "David Mawutor adjudged finest Ewe gospel musician in VR". Ghana News Agency. Retrieved 4 March 2014.
  2. Abalo, Jean-Claude (31 December 2009). "Abitor Makafui, sacrée " Femme leader " du Togo" (in French). Afrik.com. Retrieved 4 March 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)