Aboubakar Bokoko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aboubakar Bokoko (An haifeshi a ranar 7 ga watan ogusta a shekara ta 1944) a Omoi, Haut-Ogooué, Gabon.[1]

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

higher studies in Dakar, yayi secretary a Ministry of Public Health and Population, yayi director na Ministry of Public Works, da Kuma Ministry of Tourism and Ministry of Water Resources and Forestry, yazo yayi director na Ministry of Justice, yazo yayi shugaban ci a Chancellery, Gabonese Embassy, a Madrid, yakasance na farko da kuma yafara Counsellor, Gabonese Embassy, Rabat, a shekara ta ( 1973) zuwa shekarar (1975) yayi ambassador a United Arab Emirates, Abu Dhabi, da Kuma Brazil, da, USA.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)