Jump to content

Abraham Ingobere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ibrahim Ingobere (an haife shi a shekara ta 1974) ɗan siyasan Najeriya ne a halin yanzu yana aiki a matsayin kakakin majalisa na 7 na Jihar Bayelsa tun daga 6 ga Yuni 2023. Ingobere memba ne na Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) wanda ke wakiltar Mazabar Brass 3 a majalisar dokokin jihar.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manzarta[gyara sashe | gyara masomin]