Jump to content

Abubakar Aliyu Bosso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bosso Abubakar Aliyu, haifaffan ɗan kasar Nigeria ne. Ya kuma kasance tsohon kwamishinan Cigaban Karkara da Ma'aikata na Jihar Neja

Yana da mata da kuma yaya guda takwas.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Elementary College,1953-55.Bauchi Teacher Trainane College1957, Ilorin Higher Teachers Traning College,1960-61, Ahmadu Bello University Zaria, University of Chicago,Ilineis.ts 1973-76, Malami a Gwari Native Authority, 1963, mataimaki na executive officer, Northern Nguna Government, 1964-67, bayannan yayi executive officer 1967-69, ya Shiga aikin Nigeria Police Force 1069. Daga baya yayi commissioner na Rural Development and Co-operatives, Niger State zuwa satimba 1991.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)