Abubakr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakr

ABUBAKR 1873-1876

Shine wanda aka nada bayan Sarkin Musulmi ya sauke Abdullahi daga sarautar. Bayan rasuwarsa aka maida Sarki Abdullahi wanda aka cire da farko, da umarnin Sarkin Musulmi. Shi Abubakar da'ne ga Sarki Mallam Musa.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. professor lavers collection: zaria province.