Abule seriki
Appearance
Abule Seriki wani kauye ne dake cikin karamar hukumar Abeoukuta, a cikin jihar Ogun.
Lambobin sakonni na garin Abule Seriki sune 110103.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abule Seriki, Abeokuta North/South - Postcode - 110103 - Nigeria Postcode". www.nigeriapostcode.com. Retrieved 2024-09-07.