Acheme Paul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ANYEBE, Justice Acheme Paul, an haife shi a 21 ga watan Disamba 1941, a Atakpa Oglewu, jihar Benue, Nigeria, sanannan masani a fannin rubuta doka.[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya Mata biyar da yaya Maza uku.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Methodist Central School, Otukpo, 1949-55, Government College, Keffi, 1956-62, Ahmadu Bello University, Zaria, 1963-66, Nigerian Law School, Lagos, 1966-67,yazov yazo yayi tafiyar da Ado Grammar School, Ado Ekiti, 1963, ya koyar da GCE Evening Classes, Makurdi, 1971-72, yazo yayi commissioner na Finance, Benue-Plateau State, 1975-76, kuma yayi commissioner na Agriculture and Natural Resources, Benue State,1976-77, yayi alkalin chi a High Court, Benue State, 1977.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)