Achu
Appearance
Achu | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Achu |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Soundex (en) | A200 |
Cologne phonetics (en) | 04 |
Caverphone (en) | AK1111 |
Achu/Achou(soup)
Miyar achu abincin gargajiya ne a kasar kamaru, mai kalar rawaya [1],anayin abincin neda gwaza(cocoyam)[2],anasa sinadarai na spices da kayan yaji da ruwa da manja da “canwa ko Nikki” (limestone), da kifi wasu sinadarai[3]