Adamu Hassan Nagudu
Appearance
Adamu Hassan Nagudu jarumi ne mawaki kuma dan fim a kasar Hausa. Jarumin ya fito a fina finai da dama, sannan ya kwashe tsaawon shekara uku beyi waka ba bisa wani dalili nasa. Jarumin tela ne a yanzun. [1]
Takaitaccen Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Adamu Hassan Nagudu matashin mawaki ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, an haife shi a garin Kano ya girma. A garin Kano yayi karatun firamare da sakandiri a garin Kano, ya fara Waka a shekarar 2002.[2]
Jerin Wakokin sa
[gyara sashe | gyara masomin]- Rike gwanin ka
- Sakar so
- So mai son ka
- Naji kalaman so[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://aminiya.ng/dalilin-da-ya-sa-aka-daina-jin-duriyata-adamu-nagudu/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.