Adana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Adana.

Adana birni ne, da ke a yankin Mediteranea, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Adana tana da yawan jama'a 1,753,337. An gina birnin Adana kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.