Adh-Dhariyat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adh-Dhariyat
Surah
Bayanai
Suna a Kana まきちらすもの
Akwai nau'insa ko fassara 51. The Scatterers (en) Fassara da Q31204712 Fassara
Harshen aiki ko suna Larabci

Surat Adh-Dhariyat ( Larabci, "Iskoki masu naushi") Surar Alkur'ani ce ta 51 mai ayoyi 60. Surar ta ambaci annabawa kamar Ibrahim, Nuhu da Ranar Alk'iyama. Sannan kuma, ta sake maimaita ainihin sakon Alkurani.

Kamar yadda binciken adabin Neuwirth ya nuna, kamar yadda Ernst ya alaƙantar,[1] sura ta 51, kamar yawancin surorin Makka na farko, ta ƙunshi tsari uku: I, 1– 23; II, 24–46; III, 47-60. Wadannan sassa guda uku an tabbatar da su a cikin fassarar Alqur'ani mai suna The Clear Quran na 2016, wanda ya karya dukkan Al-Qur'ani zuwa kananan sassa, ana iya kara wargaza su kamar haka:.

  1. Ernst, Carl W. (2011-12-05). How to Read the Qur'an: A New Guide, with Select Translations (p. 213). The University of North Carolina Press. Kindle Edition.