Adinkra symbols
Appearance
Adinkra symbols
[gyara sashe | gyara masomin]Adinkra alamu ne daga kasar Ghana wanda yake nuna raayi. Adinkra ana aiki dasu sosai a dinki, tambari, da kwalliya. Ana sanyasu a jikin katangu. Alamun ana sanyasu a gida da gurin wankan gawa
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen garin Bdono ne suka fara kirkirar Adinkra