Jump to content

Affreca de Courcy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
quen Affreca de Courcy
gidan Affreca de Courcy

Affreca de Courcy ko Affrica Guðrøðardóttir mace ce mai daraja a ƙarshen sha biyu 12th-/ farkon karni na 13. Ita ce 'yar Godred Olafsson, Sarkin Tsibirin, memba na daular Crovan. A ƙarshen karni na 12 ta auri John de Courcy. An san Affrica don taimakon addini a arewacin Ireland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.