African Action Congress

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

African Action Congress (AAC) jam’iyyar siyasar Najeriya ta hagu, wacce dan takarar shugaban kasa na Najeriya a 2019 kuma Mawallafin jaridar Sahara Reporters ya kirkira; Omoyele Sowore a yunkurinsa na tsayawa takara a zaben 2019 a tarayyar Najeriya a matsayin shugaban kasa.[1][2][3]

An kaddamar da jam’iyyar ne a Abuja, babban birnin kasar a ranar 15 ga watan Agusta, 2018. Taken jam’iyyar shi ne, a dawo da ita. Shugaban jam'iyyar na kasa da INEC ta amince da shi shine Omoyele Sowore. On Monday 13 May 2019 AAC announces expulsion of Leonard Nzenwa and suspension of other individuals for financial impropriety and anti-party activities.

References[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "African Action Congress – INEC Nigeria". inecnigeria.org. Independent National Electoral Commission. Archived from the original on 1 July 2022. Retrieved 11 July 2021.
  2. "Sowore support group registers political party". 14 August 2018.
  3. "Sowore To Contest Rubutu mai gwaɓi Presidential Election On The Platform of African Action Congress". Sahara Reporters. 14 August 2018. line feed character in |title= at position 19 (help)

Template:Nigerian political parties Template:Nigeria-party-stub 'Rubutu mai gwaɓi'