Jump to content

African Jim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

African Jim, wanda aka fi sani da Jim Comes to Jo'burg, fim ne na shekarar 1949 na Afirka ta Kudu, wanda Donald Swanson ya ba da Umarni kuma Eric Rutherford ya shirya. Taurarin shirin sun haɗa da Daniel Adnewmah, Mawaƙin Jazz na Afirka ta Kudu Dolly Rathebe, The African Inkspots, Sam Mail, da Dan Twala. YmFim ɗin ya shahara a matsayin fim ɗin Afirka na farko mai tsayi sosai na Jamhuriyar Afirka ta Kudu. Warrior Films ne ya shirya shi.[1]

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Daniel Adnewmah a matsayin Jim[2]
  • Dolly Rathebe a matsayin Julie[3][4]
  • Dan Twala a matsayin Charlie[5]
  • Samuel Maile a matsayin Pianist in club[6]
  • Zacks Nkosi a matsayin Principal Alto Saxophonist in club

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Gugler, Josef (2003). African Film: Re-Imagining a Continent (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-21643-4.
  2. "Daniel Adnewmah". IMDb. Retrieved 2022-05-22.
  3. "Dolly Rathebe". IMDb. Retrieved 2022-05-22.
  4. "Gauteng Film History". Archived from the original on 2015-04-14. Retrieved 2015-05-05.
  5. "Dan Twala". IMDb. Retrieved 2022-05-22.
  6. "Samuel Maile". IMDb (in Turanci). Retrieved 2023-04-04.