Ahirani
Appearance
Ahirani | |
---|---|
'Yan asalin magana | 1,500,000 |
| |
Devanagari (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
khn |
Glottolog |
khan1272 [1] |
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,630,000 suke magana da yaren a kasar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Ahirani". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.