Ahmad Ali nuhu
Appearance
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e0/Icono_aviso_borrar.png/80px-Icono_aviso_borrar.png)
Ahmad Ali Nuhu
Jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, Yana taka rawa a bangaren matasa [1]a masana'antar, ya fara fim tun yana yaro karami, fim din da yayi da mahaifin sa fim din Dan Almajiri , SE fim din UBA [2]da Da sun haskaka shi sosai.
Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]
Ahmad Ali Nuhu Cikakken sunan sa . Da ne ga sarkin kanniwud sarki Ali nuhu jarumi a masana'antar fim ta Hausa, fitaccen jarumi shahararre Kuma attajirin Mai kudi a duniyar fina finai, Yana da yar uwa Mai suna Fatima Ali Nuhu,an haife shi a ranar 26 ga watan mayu shekarar 2006,Dane ga sarki Ali nuhu da mahaifiyarshi maimuna Abdulkadir, Yana da Yaya mace Mai suna Fatima Ali nuhu,yayi karatun firamare da sakandiri a jihar Kano Kuma haifaaffen jihar ne,[3]