Jump to content

Ahmed Daador

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Daador
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1995 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Imani
Addini Musulunci

Ahmed Aly Ahmed Daador ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a ƙungiyar Pyramids ta Premier ta Masar a matsayin mai tsaron gida.[1][2]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ahmed Daador a ranar 10 ga Afrilu 1995[3][2] Ya fara aikinsa a shekarar 2015 da Misr lel-Maqasah SC. A cikin 2017, ya shiga Pyramids FC kuma a cikin 2020 an canza shi zuwa Al Masry. A cikin 2021, an mayar da shi Pyramids FC.[4][5][2]

Ya kasance a cikin tawagar da ta zo ta biyu da ta lashe kofin EFA na 2018/2019 da 2019/2020 CAF Confederation Cup[2]