Ahmed El-Nahass
Appearance
Ahmed El-Nahass (An haife shi a shekarar 1950) ya kasance Daraktan fim ne na ƙasar Masar.
El-Nahass ya yi aiki na shekaru da yawa tare da manyan ƴan wasa a fagen fina-finai na Masar, kamar Kamal El Sheikh da Al-Zurkani. Fim ɗinsa na farko shi ne The Lost Plane,[1] wanda ya lashe lambar yabo a bikin fim na Alexandria.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "سينماتك/ حسن حداد/ أفلام/ الطائرة المفقودة". www.cinematechhaddad.com.
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- (in Larabci) Filmography